Sunday, 25 August 2019
Masha Allah : Wasu Matasa Sun Taimawaka Tsohon Da Ruwa Na Canje Gidansa (Hotuna)

Home Masha Allah : Wasu Matasa Sun Taimawaka Tsohon Da Ruwa Na Canje Gidansa (Hotuna)
Ku Tura A Social Media

An samu wasu matasa masu yi dan Allah sun tallafawa tsohon da ruwa ya cinye gidansa a garin Potistum na jihar Yobe...

Akwai dubban mutane wanda bala'in talauci ya suka rasa yadda zasu yi a kasar nan, wasu sun koma sabawa Allah, wasu sun haukace duk saboda talauci...

Ya Allah ka yayewa talaka bakin ciki da damuwa a duk inda yake a duniyar nan...
_ Faruk Abubakar


Share this


Author: verified_user

0 Comments: