Saturday, 17 August 2019
Masha Allah : Ado Gwanja Ya samu Karuwar Da Namiji

Home Masha Allah : Ado Gwanja Ya samu Karuwar Da Namiji
Ku Tura A Social Media
A yau ne munka samu labari daga shafin instagram na ado gwanja qanda yake godiya ga Allah da ya bashi karuwa baby.

A madadin mu shafin Hausaloaded da kuma mabiyanta na taya matar ado gwanja da shi murna  samun karuwa.

Allah ya baiwa mahaifiyar lafiya da kuma ya raya yarinya rayuwa ta addinin musulunci amen.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: