Tuesday, 20 August 2019
Maganin Ulcer Koda Ta Zama Chronic

Home Maganin Ulcer Koda Ta Zama Chronic
Ku Tura A Social Media


Ga duk Masu Fama da wannan larurar ta ulcer koda tayi tsanani zai samu waraka da yardar Allah.

Kawai Abinda zakuyi, ku samu Bawon Kankana a shanyashi ya bushe sai a daka yazama gari, a samu kamar kimanin Gwangwanin madara guda daya na garin da aka daka sai a samu garin hulba cokali 3 da garin habbatu Sauda cokali 3 da da garin tafarnuwa Rabin cokali sai a hadasu waje guda, bayan anhadasu waje daya sai fara sha.

Yadda Ake Shan Maganin Hanya Biyu ne Kawai:-

1. Hanya Ta Farko:

Zaku Samu Zumarku litter Daya Da Rabi, Ku Juye Wancen Garin Da Sauran Hadin Maganin A Ciki, Sai Ku Juya Domin Ya Hade Baki Daya, Sai Ku Dinga Sha Cokali 3 Sau 3 a Rana Kafin Aci Abinci Da Mintuna 10.

2. Sai Hanya Ta Biyu:

Zaku Dinga Zuba Cokali Daya Na Maganin Da Zuma Cokali 3 a Cikin Ruwan Dumi Ana juyawa Anasha A Kullum Sau 3 kafin Aci Abinci.

Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044 08020738307 kota WhatsApp,  Zamu aikoma har jihar da ake bukata ta hannun direbobi,  za a turamana kudin a account namu na Eco.

N9500.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: