Tuesday, 6 August 2019
Maganin Sanyi Me Sa Tari Da Mura

Home Maganin Sanyi Me Sa Tari Da Mura
Ku Tura A Social Media

  yanayi na ruwa da damuna da muke ciki Al'umma na yawan fama da sanyin jiki yawan tari da mura da ciwon kunne da ido,da kaikayin jiki dadai sauransu,to insha Allah ga wata fa'ida a jarraba ta kuma insha Allah zaa samu dacewa.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Citta danya
2. Zuma mai kyau.


YADDA ZAA HADA.

Da farko zaka samu citta kamar guda 10 ruwa kamar cofi 2 sai ka bare bawon cittar kadan bayan nan sai ka dan yayyanka ta kanana sai ka zuna ta a cikin blender ka zuba ruwan nan kofi biyu ka malkade ta.

Bayan nan sa a samu rariya a tace iya ruwan a samu wata kwalba ko ruba a zuba a ciki sannan a kawo zuma kamar rabin kofi a zuba a ciki a girgiza sosai zaa rika shan chokali 3 babban mutum sau 3 a rana, karamin yaro kuma biyu

Me Bukatar Hadadde N4500, zamu aiya aikoma har jiharka ya hannun direbobi. Zaka turamana kudin ta Bankin mu na Eco. 

08135404044 08020738307 Kira ko WhatsApp.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: