Sunday, 4 August 2019
Maganin Kananan Kurajen Fuska

Home Maganin Kananan Kurajen Fuska
Ku Tura A Social Media

A Daure ai Sharin

Yau ma cikin amincewar Allah zamu kawo muku yadda ake magance kananan kuraje dake fitowa a fuska,  basa Ciwo kuma basa ruwa.

A Nemi

Zuma

Tomato 🍅 🍅 🍅 🍅

Yadda Zaa Hada

Idan ansami tumati mekyau Danye,  zaa matse ruwansa,  azubashi a kofi karami,  se azuba Zuma kamar cokali guda a Gauraya sosai.  Dazarar sun an gauraya se a shafa a fuska tsawon mintuna 30.  Se a wanke za ai hakan zuwa adadin kwanaki 7,  idan kuma ayi farko sun mutu,  kar awuce kwana uku.Me Bukatar Hadadde Ze iyama magana a WhatsApp ko akira 08135404044 08020738307, zamu aiko zuwa jihar da ake bukata ta hannun direbobi.

N5000.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: