Wednesday, 21 August 2019
Maganin Ciwon Daji Na Nono Wato (Breast Cancer)

Home Maganin Ciwon Daji Na Nono Wato (Breast Cancer)
Ku Tura A Social Media

Ai Sharin Dan Allah.

Mundade muna bincike akan wannan matsalar, amma daga karshe Allah yasa mun gano hanyar magance wannan matsalar, kuma ya bamu ikon rubutawa don dunbin al'umma su amfana da wannan fa'idar.

YANDA ZA'A HADA MAGANIN:

Asamu ganyen kurna da ganyen tsada wadanda busuyi karfiba(lingabi).
Amma kar ahada su guri daya, sai ashanya idan sun bushe adaka kowanne daban-daban sai adankade kowanne azubar tsakin da garin kawai za'ayi amfani.

YADDA  ZA'AYI AMFANI DA SHI:
Arika barbada garin kurna sai kuma a ajika garin tsada cokali daya acikin ruwa kofi daya asha sau biyu arana zuwa sati biyu.

KARIN BAYANI:

Idan ba rauni ajikin nonon ba sai barbada garin ganyen kurna ba, ayi amfani da garin ganyen tsadar kawai ya wadatar.

Wannan maganine yanada karfi sosai wajen warkar da ciwon dajin nono(Breast cancer), da zarar anfara amfani da sha za'a ga tasirinsa dayarda Allah.

Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044 08020738307 kota WhatsApp,  Zamu aiko har jihar da ake bukata ta hannun direbobi,  zaa turamana kudin a account namu na Eco Bank. 

N14500.

Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Allah ya saka da alkairi,Allah ya sa al'ummar musulmi su amfana.

    ReplyDelete