Monday, 19 August 2019
Kyakkyawar shawarar Dr. Mansur Sokoto ga Ma'aikatar Kula da Muhalli ta jaha Hon.Sagir Attahiru Bafarawa

Home Kyakkyawar shawarar Dr. Mansur Sokoto ga Ma'aikatar Kula da Muhalli ta jaha Hon.Sagir Attahiru Bafarawa
Ku Tura A Social Media

Babban abinda ya birgeni shine, ta yadda Hazikin Kwamishinan Ma'aikatar Kula da Muhalli, Alhaji Sagir Attahiru Bafarawa ya nuna jin dadin sa da farin ciki da wannan shawara.

Kamar yadda kuka sani, Alhaji Sagir Attahiru Bafarawa, mutum ne Maigirmama manya tare da daukar duk wata kyakkyawar shawara wadda zata kawo ci gaban wannan jaha.Alhaji Sagir Attahiru Bafarawa ya gani idon shi, kuma ni da kaina na sanar da shi.

Kun san wani abu ???

Reply din da Kwamishina, Alhaji Sagir Attahiru Bafarawa, yayi shine "Advice  well taken". Ma'ana, Ya karba tareda daukar wannan shawara.

Mungode da kulawar ka Dr. Mansur Ibrahim Sokoto.

P.R.O, Ministry of Environment, Sokoto.

Allah ya sa ka da Alkhairi,
amin.

P.R.O, Ministry of Environment, Sokoto.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: