Wednesday, 28 August 2019
Kiwon Lafiya : Maganin Limoniya Mai Cutarwa

Home Kiwon Lafiya : Maganin Limoniya Mai Cutarwa
Ku Tura A Social Media

Wanda Allah ya jarabce shi da wannan cuta sai ya samo abubuwa
kamar haka:

1. Garin bakin algarur {garin habbatus sauda}
2. Garin tafarnuwa
3. Ruwan tumatir
4. Gishiri dan kadan

Sai a kwaba su guri guda ana sha da safe kafin aci komai.

 za a samu
lafiya da ikon Allah

Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044 08020738307 ko ta WhatsApp, zamu aiko har jihar da ake bukata ta hannun direbobi.  Zaa aiko mana da kudin ta Eco Bank.

N12500.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: