Saturday, 24 August 2019
Kiwon Lafiya : Maganin Ciwon Hakori

Home Kiwon Lafiya : Maganin Ciwon Hakori
Ku Tura A Social Media

A samu ingredients  Original.

ABINDA ZAA MENA.

1. Mna kanin fari(clove oil)
2. Garin kaninfari (clove powder)YADDA ZAA HAKA.

Idan ya Kai hakurin ciwo yake  ko rawa ko radadi,to sai a samu man kanin fari a dankwalo da auduga a lika a wajen zuwa minti sha biyar sa a cire,ai haka sau biyu a rana.

Idan kuma yayi rami to sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin,sai a dauki kadan a dika a wajen lokacin kwanciya bacci,zuwa safiya a kuskure baki a zubar.

Insha Allah duk mai fama da ciwon hakuri yayi amfani da wannan fa'ida da yardar Allah zai samu waraka.

Me Bukatar Kayan Hadin Ko maganin Hadadde aimana magana a 08135404044, 08020738307 ko ta Whatsapp .zamu aiko har jihar da ake bukata ta hannun direbobi.  Zaa turamana kudin ta Bankin mu na Eco Bank.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: