Sunday, 11 August 2019
Kiwon Lafiya : Ga Maganin Hawan Jini (hypertension) Da Ikon Allah

Home Kiwon Lafiya : Ga Maganin Hawan Jini (hypertension) Da Ikon Allah
Ku Tura A Social Media

KUYI SHARING DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ALLAH YA BAMU LADAN DUKKA.

1- Garin Habbatus sauda cokali 7,

2- Garin Citta cokali 4,

3- Garin Tafaruwa cokali 5,

4- Garin Zobo cokali 5,

5- Zuma tacecciya kopi 1


Dukkan su za'ahada sune awaje daya akwaba su adinga shan cokali 3 safe, Rana, da Kuma yamma har tsahon sati 3,
Kuma ajika zobon anasha kullum amma da Zuma banda sugar

                     

Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044,  08020738307 ko ta WhatsApp.

                    N14500
Zaasha Tsawon Kwanaki 25 safe da Yamma

Zamu iya aikoma har jihar da ake bukata ta hannun direbobi,  zaa aikoma kudin magani ta Bankinmu na Eco.

Insha Allah za'adace

Share this


Author: verified_user

0 Comments: