Friday, 9 August 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa A Kasa Mai Tsarki Tana yiwa Ilahirin Al'ummar Duniya Barka Da Juma'a

Home Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa A Kasa Mai Tsarki Tana yiwa Ilahirin Al'ummar Duniya Barka Da Juma'a
Ku Tura A Social Media
Alhamdulillahi jarumar shirya fina finan hausa wato fatima abdullahi wanda akafi sani da fati washa tana daya daga cikin mahajjatan wannan shekara.

Wanda a yanzu haka tana can tana gudanar da aikin hajjinta na wannan shekara Allah ya karbi ibada amen.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: