Friday, 23 August 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu'uma Tare Sani Musa Danja

Home Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu'uma Tare Sani Musa Danja
Ku Tura A Social Media
Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato "instagram" wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka.

Wannan dai kamfani idan baku manta ba shafin Hausaloaded ya kawo muku cewa na shaharren jarumin wasan  kwaikwayo ne sato sani musa danja.

Wannan hotunan ba aure bane ko soyayya a anyisune don film din Akeelah.Share this


Author: verified_user

0 Comments: