Thursday, 29 August 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Ado Gwanja Tare Da Matarsa A Wajen Bukin 'Yarsu

Home Kalli Zafaffan Hotunan Ado Gwanja Tare Da Matarsa A Wajen Bukin 'Yarsu
Ku Tura A Social Media

Limamin matan Arewa inji wasu ,wasu kuma sunce masa limamin mata ne ba arewa ba kawai, shine ya fitar da sababbin hotunan wanda a yau kam sunyi barazana a shafin instagram.

Shine shafin Hausaloaded blog ya kawo muku farin cikinku shine namu, nishadantarda ku shine fatan mu a koda yaushe.

Allah ya basu zama lafiya amen.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: