Wednesday, 7 August 2019
HAJJIN BANA: Mawakan Kudancin Nijeriya Small Doctor Da Reminisce Sun Tafi Hajji (Hotuna)

Home HAJJIN BANA: Mawakan Kudancin Nijeriya Small Doctor Da Reminisce Sun Tafi Hajji (Hotuna)
Ku Tura A Social Media


Mawakan Turanci Na Kudancin Nijeriya Abdulkhalid Shafar Remilekun, wanda aka fi sani da Reminisce da Temitope Adekunle da aka fi sani da Small Doctor, suna daga cikin mahajjatan bana.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: