Tuesday, 20 August 2019
Gyara : Don Allah Matan Aure Kawai Zasu Karanta

Home Gyara : Don Allah Matan Aure Kawai Zasu Karanta
Ku Tura A Social Media

        GYARA
         

1...In zaki kwanta ki kwaba lalle ki diga almiski kadan, da man hulba saiki shafa a gabanki bayan 30mnt saiki wanke dakanki zaki bani lbr idan kikaji banana

2....In zaki kwanta kina shafa zuma agabanki yayi minti talatin sai kije ki wanke d ruwan dumi, inda zuma keda dadi to hk kema zakiyi dadi sosai..

3...Ki samu kaza budurwa kiyi farfesu d ita, ki zuba ruwan magarya, da dakekken kanumfari hmmmm banana zakiyi bayani Kina shafa man hulba a gabanki kullum yana tsuke mace, yana kara Ni ima sosai, man hulba magsni ne ingantcce bakowa yasan sirrin sa ba, idan kika shafa gabanki zai cicciko zai matse kafin banana tashiga za asha fama...

4...Tsarki da ruwan lalle da magarya kuma mai dumi yana purifyn gurin yana sa duk wani cuta ya tafi... Zaitun kuma yana kara gyara wajen tare dasa shi laushi da dadi...

Dan Allah duk wacce ta karanta tayi forwardin wa yan uwanta mata....

abubuwa guda

5 dinnan duka suna da muhimmanci...zamu ga kaman mun san abubuwan nan ne amma is gud mu kula...

Forwarded as received

Share this


Author: verified_user

0 Comments: