Tuesday, 6 August 2019
AUDIO : Nura Oruma _ 24 Hours (Yan Apc)

Home AUDIO : Nura Oruma _ 24 Hours (Yan Apc)
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwar waka ce wanda Nura oruma mawakin gwamna mutawalle yayi akan yan Apcn sokoto akan wata iri kalma da suke  ta yaya tawa mai suna "24 hours"za'a basu mulki.

Shine yayi musu waka gwamna mai 24hours abun dai bari bazan baku labari ba sai kun saurara zaku gane fahimta.
  

Share this


Author: verified_user

0 Comments: