Sunday, 11 August 2019
AUDIO : Nura M Inuwa _ Bin Ali

Home AUDIO : Nura M Inuwa _ Bin Ali
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum warahamatullah a madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyansa nayiwa al'ummar musulmi duniya barka da sallah da fatan kowa yayi Sallah lafiya Allah ya maimaitamuna amen.

Bayan hakan munzo muku da sabuwa wakar nura m inuwa mai suna "Bin Ali" wanda ita dai wannan waka muna ganin tana daya daga cikin wakokin sabon fim mai zuwa Wanda anka sanyawa suna "Bin Ali" wanda Ali nuhu da dansa ahamd ali nuhu zasu haskaka  a fim din.


         Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

1 comment: