Friday, 2 August 2019
AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)

Home AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)
Ku Tura A Social MediaA yau na zo muku da sabuwa wakar aminu Dumbulum wanda ya rera akan tafiyarsu ta kwankwasiyya wanda a cikin wakar ya nuna irin soyayyar da ke tsakaninsu da jagoransu na kwankwasiyya wata Dr.Rabiu Musa Kwankwaso.

Wanda a jiya ne anka fitar da wannan wakar,nasan aminu Dumbulum ba sabon mawaki bane bai bukatar dogon surutu sai dai kun saurara zaku fahimci zance na.
   


Share this


Author: verified_user

0 Comments: