Sunday, 18 August 2019
Alamomin Ciwon Zuciya Da Maganinsa

Home Alamomin Ciwon Zuciya Da Maganinsa
Ku Tura A Social Media

Duk mai dauke da ciwon Zuciya zai rika ji waɗan nan Alamomi:

1. Numfashi sama-sama

2. Kake jin kan ka tamkar ba nauyi

3. Rashin jurewa motsa jiki

4. Tari; matsakaici ko mai tsanani

5. Numfashin dake bayar da sauti

6. Saurin gajiya

7. Daukewar jin yunwa

8. Kumburin fuska da kafafu

9. Wahalar shakar numfashi yayin kwanciyar ruf da ciki

10. Faduwar gaba ko saurin bugawar zuciya

 MAI FAMA DA WANNAN MATSALAR YA NEMO MAN HABBATUSSAUDA MAI KYU DA ZUMA YA RIKA SHAN COKALI DAI DAI ZA'A

Me Bukatar Maganin Hadadde aimana magana a 08135404044 08020738307,  kota WhatsApp, Zamu aikoma har Jiharka,  zaa aikoma Kudin a account dinmu na Eco

Share this


Author: verified_user

0 Comments: