Wednesday, 10 July 2019
Yadda Mace Zata Magancin Matsalar Rashin Isashen Ruwan Maniyin Mijinta

Home Yadda Mace Zata Magancin Matsalar Rashin Isashen Ruwan Maniyin Mijinta
Ku Tura A Social Media

Dan Allah Ai Sharin Saboda Sauran Al umma!!!

Ga wacce mijinta keda rashin wadatuwar maniyyi
to sai tayi kokarin hada masa wadannan
mahadan:-
- nono
- alkama wacce ba a surfa ba

Yadda zakiyi shine a cikin nono, zaki
zuba alkamar ki barta ta jiku sosai sai ya
rika cinta yana shan ruwan nonon. In shaa Allah zai samu tsartuwar maniyi.

MAGANIN SAURIN INZILI  YAYIN JIMA'I

Zaasamo
- ruwan lemun tsami,
- ruwan lemun zaki.
- zuma,
- gyada.

sai ahada su wuri daya akalla zaayi kwana goma anasha safe dayamma, ko kwana 20 insha Allah zaa dace.

: DAN SAUKAR DA NI'IMA GA MATA

KI SAMU

- 'ya'yan HULBA,
- Kananfari 'ya'yan
- Habbatus-sauda
- Zuma.

Sai a hada su gaba daya a dafa su, idan sun dahu sai a
sauke a bari ya huce sai a rika sha In sha Allahu koda
baki da Ni'ima zaki same ta.

- Me Bukatar Hadadden Maganin matsalar karancin Sifam N8500

- Me Bukatar Hadadden Maganin Saukar Niimar Mata N9500

- Me Bukatar Hadadden Maganin Saurin Inzali matukar ba Sanyi bane ( infection a mata)  N7000.

Ai mana Magana a 08135404044, 08020738307, ko ta WhatsApp a kowanne layi.

Zamu aikoma har Jihar dakake zaka sallami direba, mukuma zaka aikomana kudin ta Bankin mu na Eco.  Komai namu bukin akeyi,  ga wadda suke Cikin Kano zaka iya bukin yau Gobe kazo kakarba ko ka aiko.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: