Labarai

Video : Kalli Musanyar Wuta Tsakanin Yan Shi’a Da Jami’an Tsaro A Abuja Jiya

Kamar yadda kuke ji a labarai irin artabun da jami’an tsaro da yan shi’a shi yi a garin abuja wanda har yakai ga sanadiyar mutuws Dcp a karakashin Jami’an tsaro na dan sanda.

Ga dai wani bidiyo nan ku kalla.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button