Tuesday, 9 July 2019
VIDEO : Gaskiyar magana akan Halin Jaruma Empire

Home VIDEO : Gaskiyar magana akan Halin Jaruma Empire
Ku Tura A Social Media
A yau shafin namu ya dauko bayyanin wani matsahin mawalafin shafin prince kamal wanda a shaginsa yayi korafi akan iri yadda mutane ke ta cece kuce akan jaruma Empire.

A cikin wannan bidiyo yayi magana mai hikima sosai wanda duk musulmi ya kalla yasan akwai kamshin gaskiya a cikin zancensa.

Ku danna kan hoton nan domin kallon wannan bidiyo.


Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Ko kanada masaniyar cewa ita da kanta ta fada cewa ita ba Musulma bace saboda haka musulmai su daina binta kuma su daina koyi da ita?

    To idan har ba Musulma bace lallai ka sani cewa Aljannah ta masu Tsoron Allah!

    Kasani cewa Allah Ta'ala mai Tsarki ne kuma baya karbar aiki sai Mai Tsarki!

    ReplyDelete