Tuesday, 30 July 2019
Video : Ali Jita - Asha Ruwa official HD Video

Home Video : Ali Jita - Asha Ruwa official HD Video
Ku Tura A Social MediaWannan wakar ba sabuwa bace amma remix ce ya rerawa wasu amarya da ango wanda bidiyon yayi kyau sosai.

Shine shafin Hausaloaded blog ya kawo muku domin nishadantarda ku,mun dauko muku bidiyon ne daga shafin mawakin a YouTube.
Asha kallo lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: