Saturday, 6 July 2019
Shin kasan Mace Zata Iya Hakurin Abinci, Amma Bazata Iya Hakuri Da Lokacinka Ba (Sex)?

Home Shin kasan Mace Zata Iya Hakurin Abinci, Amma Bazata Iya Hakuri Da Lokacinka Ba (Sex)?
Ku Tura A Social Media

Inason Mijina Amma Nake Zina Da Aurena

・ NOTE: yana da kyau mu dinga kiyaye matan mu Daga irin wadannan lalatacce Dr domin idan sun samu Dama Daga nan shikenan.

☞ mazajen aure yana da kyau ka fahimci menene matar ka take so domin kaucewa irin wadannan matsalalolin Ga zamantakewar aure Ku.

・ SHIN KO KASAN MATAR KA TANA BUKATAR LOKACIN KA FIYE DA ( KUDI KA , DA KOMAI NAKA )

・ SHIN KASAN MACE ZATA IYA HAKURI DA ABINCI , AMMA BATA IYA HAKURI DA LOKACIN KA, ( SEX ).

Tambihi: Wannan baiwar Allah ta bukaci dana boye duk wani abu da zai bayyanata. Tace ta rubuta wannan wasikar ne saboda ma'aurata da al'uma su dauki darasin dake cikin labari. Nayi gyara sosai a rubutun nata saboda yawan ingausa datake sakawa. Nayi gyara rubutun ne dai-dai da yadda zai nishadantar da masu karatu. Ba ita bace a wannan hoton. Wannan hoton nasashi nekawai domin misali.
Mu sha karatu lafiya.

Zuwa ga Malam mai tsangaya ake ce maka ko wanene. Da fatan da kai da dalibanka kuna lafiya.
Na karanta wata wasika ne a shafinka da wani ya rubuta akan zaman aurensa da matarsa mazinaciya shi yasa na rubuto nima nawa wasikar domin fahimtar wasu dalilan da suke saka matan aure zina a fahimtata. Ina kuma fatan zaka sirrinta sunan shafin Facebook din dana tura maka wannan wasikar saboda kiyaye mutuncina.
A gaskiya nayi zina inada aurena kuma ina matukar son mijina amma a hakan nake kwanciya da abokanan zinata.
Nidai haifenfiyar garin nan ne (na zire sunan garin). Kuma inada shekaru 18 aka mini aure da mijina a lokacin shi kuma yanada shekaru 25. Tabbas muna son juna mukayi aure, amma bayan aurenmu munfi shakuwa kuma soyayya tafi shiga tsakaninmu sosai ganin yadda shi mijina yake matukar kula dani babu abunda zan nema na rasa a wajensa, wasu lokutanma har abunda ban nema ba yakan tanadar mini ya ajiye.

Inada ahekaru 20 a lokacin na haihuwar fari, nayi bari kamar sau biyu ko uku. Sai dai a duk wannan tsawon shekarun da nake tare da mijina kamin na haihu ban taba sanin dadin jima'i ba sai dai naji a bakin 'yan uwana mata wani lokacin nema na nuna musu ina jin dadi wani lokacin kuwa na fada musu gaskiya.
Zan iya shedar mijina bai neman mata, bakuma saboda bai da lokaci ko halin da zai nemesu bane, sai fahimtar dana masa na rashin doguwar sha'awa. A wata wani lokacin baifi muyi sau 3 ko 4 ba kuma idan ya jima a jikina yayi mintuna 3 zuwa 5.
 Akwai ranar dana tashi bana jin dadin jikina ranar kuwa mijina bai gari, bayan na sanar dashi ya bani izzinin naje naga likita. Na shirya na tafi ganin likitan dana saba gani a wannan ranan ne na soma yin zina da aurena.
Ofishinsa a tsare yake irin na manyan likitoci, kuma wannan bashi bane karo na farko ba dana ke zuwa ganinsa, sai dai shine karo na farko da irin wannan al'amarin ya taba shiga tsakaninmu.
Ina shiga yasa na kwanta akan gadon da ake gwada marasa lafiya, ba kamar yadda na saba ganin idan zai yi irin wannan gwaji mata suke yi ko kuma ya kira nurse ta gwadani, sai kawai naji yace na kwanta na kwanta bayan ya gama mini tambayoyi.
Nonuwa ya soma dubawa, yana wasa da kan nonuwa yana tambayata ko ina jin zafi nace masa banaji, yayi kamar mintuna biyu yana taba ni har sai dana ji sha'awa ya soma ratsani naji na soma diga.

Daga nan kuma sai yasa na bude kafafuwana yasa safa a hannunsa ya soma tura yatsa a jikina yana mini wani irin wasa da gabana ni dai bansan lokacinda na rugumeshi ba sai. A wannan lokacin yayi kusan rabi awa yana saduwa dani, a wannan ranan ne na soma jin dadin danamiji domin sai da nayi zuwan kai har sau 5. Kuma wannan shine mabudin da muka rika zina da dakta na da aurena, tun mujayi da roba har muka somayi babu roba. Daga wannan lokacin kuwa bana iya zama kwanaki 3 da lafiyata ban yi zina da Dafta ba had sai bayan wata tafiya dayayi zuwa Turai ne na soma zina da maza daban daban har biya nake domin ayi zina dani.
Nayi ta kokari na koyawa mijina yadda zai rika wasa dani yadda zan rika samun gamsuwa ammma ina. A boye nayita sa masa magungunan karin sha'awa babu canji. Na sayi gaban roba ko zan samu sauki yi zina amma sha'awata sai karuwa yake yi, a kullum zanyi wasa da kaina gwargwadon yadda na samu dama. Ban taba sha'awan yin madigo ba duk kuwa da na hadu da mata da dama masu zina da madugo.

Saurayin dake mana aiki a gida randa dubuna zai cika na yaudara. Yayi mini wasa son raina, ya kuma gamsar dani. A karo na ukun dana bukaci mukara ne mijina ya kamamu yana wasa da nonuwana sai dai da kaya a jikinsa nima hakan sai dai na fito da nonuwana waje. Matakin da mijina ya dauka akan wannan la'amarin ne yayi sanadiyar tubana da kuma shiryuwata na daina zina har abada har yanzun nan da nake zaman zawarci bayan mijina ya rasu a hannun 'yan fashi da suka harbeshi yana dawowa daga tafiya.

Salati ya soma dashi, cike da mamaki abunda yaga muke yi. Yaron ya tsorata matuka ya fara kuka da neman gafarasa. Cikin natsuwa ya zaunar damu yace na fadamasa tsakanina da Allah abunda ya faru. Ban boye masa komai ba nace mass nice na nemeshi nan take ya sallami yaron yace ya tafi amma kada ya sake yaji maganan nan abakin kowa.
Ya dauki lokaci mai tsawo yana mini nasiha tare da jan hankalina naji tsoron Allah ko saboda mutuncin yaran da muke dashi da kuma masu zuwa nan gaba.  Ya nemi sanin mai ya sani yin zina da aurena, ko banasonshi ne. Nan ne na fashe da kuka na kuma nemi gafararsa. Na masa alkawarin bazan sake ba saboda irin nasihar mai ratsa jiki da ya mini babu duka babu zagi cikin sirri.

Sai dai na fito karara na shedamasa rashin samun gamsuwa da shi ya jawo wannan matsalar. Bayamini wasa, baya jimawa akaina. Ya bani hakuri ya kuma tabbatar mini zai nemi taimako a wajen likita. Ya kuma ja kunne na kada ya sake yaji wannan maganar a wajensu, ya kuma yafe mini duniya da lahira. Banda wadanda nayi zina dasu da wasu kawayena da sukasan na taba zina babu wanda yasan wannan zancen. Ya dauko kudi ya baiwa Dan aikinmu ya sallameshi ya bar gidan.

A takaice wannan shine labarin na. Sai dai kuma a mu'amalata da matan aure mazinata na fahimci cewa akasarinsu suna son mazajensu amma wasu dalilai ya sa suke zina da a waje.
Allah Ya kara shiryamu, masu yi kuma Allah Ya rabasu dayi Ya shiryar dasu kamar yaddda Ya shiryar dani. Allah Ya jikansa Allah Ya masa rahama.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: