Wednesday, 10 July 2019
Shin Da Gaske Jaruma Rabi'u Rikadawa Ya Mutu ?

Home Shin Da Gaske Jaruma Rabi'u Rikadawa Ya Mutu ?
Ku Tura A Social Media
Daga jiya zuwa yau a kafaffen sada zumunta na instagram wanda ake yada cewa jarumi rabiu rikadawa  ya mutu to gaskiya wannan labari karya ne.

Yana nan raye bai mutu ba wannan hoton cikin fim ne .


Ga jawabi daga jarumi adam a zango akan cewa rabiu rikadawa ya mutu.

Kuyi Click a cikin hoton nan domin jin bayyanin


Share this


Author: verified_user

0 Comments: