Sunday, 7 July 2019
MUSIC : Tijjani Gandu - Kotu Tana Kan Shari'ah Abba yana kan Nasara

Home MUSIC : Tijjani Gandu - Kotu Tana Kan Shari'ah Abba yana kan Nasara
Ku Tura A Social MediaAssalamu alaikum warahamatullah a yau nazo muku da wata wakar fasihin mawakin Abba Gida Gida wato Tijjani Gandu da sabuwa wakarsa mai taken  " Kotu Tana kan Shari'ah Abba yana kan nasara In Sha Allah".

Wanda wannan shafin mai albarka yana kawamuku wakokin zamani da siyasa sosai domin farin cikin ku shine namu.

      Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: