Friday, 5 July 2019
MUSIC: Tijjani Gandu - Abba Ba Baban ka bane Ganduje

Home MUSIC: Tijjani Gandu - Abba Ba Baban ka bane Ganduje
Ku Tura A Social Media


A yau shafimu mai Albarka Wanda a kullum cikin son yake ya nishadantar da ku akan wakoki labarai da kuma labaran nishadi yau munzo muku da sabuwa waka Tijjani Gandu wanda yayi wakar "Abba Gida Gida" yayi wakar mayar da abokin aikinsa ko hamayasa wato Rarara da yayi wakar babban abba ganduje.


Shine Tijjani Gandu yayi wannan waka mai taken "Abba ba babban ka bane Ganduje" saboda haka ga link nan Domin Downloading.
  


Share this


Author: verified_user

0 Comments: