Wednesday, 24 July 2019
Mata ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar Al'aura

Home Mata ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar Al'aura
Ku Tura A Social Media

Wani labari ya bayyana inda aka ruwaito wata takardar kotun jihar Zamfara da wata mata ta bukaci a raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar mazakuta kuma yana cuta mata wajan saduwa kuma ba zata iya jurewa ba.

Takardar kotun dake ta yawo a shafukan sada zumunta na dauke da bukatar kotun na likita ya duba mijin dan tabbatar da korafin matar.
Ga hoton takardar kamar haka:


Share this


Author: verified_user

0 Comments: