Tuesday, 23 July 2019
Masha Allah : Kungiyar Northern Hibiscuss Sun Taimakawa Sani Moda Da Zunzurtun Kudi ₦850, 000

Home Masha Allah : Kungiyar Northern Hibiscuss Sun Taimakawa Sani Moda Da Zunzurtun Kudi ₦850, 000
Ku Tura A Social Media

A jiya ne munka samu labarin cewa kungiyar nan mai taimakon jama'a a arewacin Nijeriya taikai na nata taimako ga jarumin shirya finafinai na hausa wato sani moda da gudumuwa Zunzurtun kudi har ₦850,000 dubu dari Takwas da hamsin wanda yaji dadi sosai na irin wannan gudumuwa da tazo masa.

Wanda ko tsohon jarumin kannywood Bashir ciroki da ya samu kariyar arziki sunyi masa goma ta arziki.

Ga jawabin kungiyar da sunka  sanya a shafinsu


"Alhamdulillah -
Alhamdulillah 
Alhamdulillah -
Aji ALLAH ya sa mun cimma burin Kai wa moda kudin da muka tara.
-
Alhamdulillah 
A yau Monday LOC din NHI su ka je gidan moda a garin kaduna.
Su duba lafiya sa kuma su Kai musu sakon yan aji.
-
ALLAH ya kara masa lafiya ya kuma ba dukammu lada.
Da wanda sukayi contributing.
Da wanda sukayi niya ALLAH be basu iko ba.
Da wanda sukai masa adua.
-
ALLAH ya sa a mizani.
-
It's a good day!!!!
(Our  LOC )"


Share this


Author: verified_user

0 Comments: