Thursday, 11 July 2019
Masha Allah : Allah Ya Albarkaci Marubuciya Fauziyya D sulaiman Da Haihuwar Yan Biyu

Home Masha Allah : Allah Ya Albarkaci Marubuciya Fauziyya D sulaiman Da Haihuwar Yan Biyu
Ku Tura A Social Media

A shekara jiya ne dai marubuciyar kuma mai taimako wajen taimakawa marar lafiya da gidauniyar taimako da samun juna biyu.

Wanda yanzu haka kuma tana cikin koshin lafiya da yan biyu da Allah ya albarkace ta da samu yan biyu.

Ga jawabin Godiya daga jaruma ko marubuci:

"Assalamualaikum, na yi matukar farin ciki bisa yadda kowa ya nuna murnarsa bisa karuwar da na samu har na rasa irin godiyar da zan yiwa Allah Sai dai na ce Alhamdulillah. 
Zan yi amfani da wannan damar gurin yin matukar godiya ga wanda su ka yi posting da sakon Msg da masu addu'a ga me da batun karuwar da na samu domin adadin jamaar ya wuce na fade su a wannan sakon, sannan ina me bayar da hakuri ga wanda su ka Kira ba su same ni ba, ban ji dadi ba ne kwana biyu shi ya sa wayoyina su ke a kulle, amma yanzu Alhamdulillah daga ni har Abubakar da Usman (Jariran) muna cikin koshin Lafiya. Allah ya saka muku da alkairi, bazan iya manta wannan lokacin ba a rayuwata nagode da kaunarki ku gareni."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: