Thursday, 25 July 2019
Maganin Ciwon Mara Na Mata (Lokacin Al'ada)

Home Maganin Ciwon Mara Na Mata (Lokacin Al'ada)
Ku Tura A Social Media


 
ABINDA ZAA NEMA.

1. Garin Kusdul hindi chokali 5
2. Garin Haltit chokali 1
3. Garin Albabunaj chokali 3
4. Garin Habbatussauda chokali 3

YADDA ZAA HADA.

 Dukkanin magungunan dana muka lissafa zaa hada su waje guda,sai a rika dibar chokali 1 cikakke ana tafasawa da ruwa kofi 2 bayan ya wuce sai a tace asha kofi daya da safe daya da yamma.

Sannan wannan hadain yana maganin sanyin mara na mata.

Me Bukatar Hadadde N13500

08135404044 08020738307 koda ta WhatsApp ne

Share this


Author: verified_user

0 Comments: