Wednesday, 24 July 2019
Ma'aurata : Maganin Ni'ima Ga Mata

Home Ma'aurata : Maganin Ni'ima Ga Mata
Ku Tura A Social Media


 Ai Sharin Dan Allah

ABUNDA ZA'A NEMA.

1. Dabinu mai kyau
2. Kirfa(Cinnamon)
3. Bushasshiyar Citta(dry Ginger)
4. Zuma mai kyau.

YADDA ZAA HADA.

Da farko za'ai blending din dabinon da ruwa kadan a zubashi a mazubi ,sannan ka kawo

garin Kirfa kamar chokali 10

Garin Citta chokali 5

a zuba a ciki sai a kawo Zuma kamar Kofi daya da rabi a Zuba akai a cakuda sosai sannan a rika shan chokali 2 sau 3 a rana.
Me Bukatar Hadadden Maganin,  aimana Magana a 08135404044 08020738307 ko ta WhatsApp.

N10900.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: