Sunday, 21 July 2019
Ma'aurata: Abubuwan Da Zaka Hada Domin Samun Gamsarwa Lokacin Jima'i (Sex)

Home Ma'aurata: Abubuwan Da Zaka Hada Domin Samun Gamsarwa Lokacin Jima'i (Sex)
Ku Tura A Social Media

AYA,  KWAKWA, DABINO, ZUMA DA KANUFARI.

Ya Dan uwa me fama da Matsalar karancin ruwan kwayar halitta ta Sifam, kadaure kayi wannan hadin kana sha akalla sau biyu arana, 

Kabadasu kanika a blunder,  ataceshi,  amma kar ruwa.
Sharadi


Karkasa Sugar,  idan kana da hali kanemi zuma , adaka maka Kanufari kazuba aciki Insha Allah Zaadace.

Dan Allah Yan uwa muyi Sharin Dan Sauran Al ummar musulmai su Amfana.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: