Monday, 29 July 2019
Kiwon Lafiya : MAGANIN SANYI KOWANNE IRI

Home Kiwon Lafiya : MAGANIN SANYI KOWANNE IRI
Ku Tura A Social Media

  Ga masu fama da ciwon sanyi kowanne iri ne insha Allah in suka bi wannan hanya zasu samu sauki,ko masu yawan tari da nura da ciwon gobobi da rikewar baya da kwankwaso da kaikayin jiki dadai sauran illolin da sanyi ke haifar wa.

ABIN DA ZAA NEMA.

1. Garin Tafarnuwa
2.Nono/madara ta ruwa)

YADDA ZAA HADA 

Zaa samu garin Tafarnuwa mai kyau sai a debi chakali daya a zuba a nono rabin kofi a juya asha da safe haka ma zaai da yamma,wato sau biyu a rana.

Insha Allah indai an samu garin mai kyau akai kamar na sati 2 zaaga Nasara sosai cikin YARDAR ALLAH.

Domin karin bayani ko neman magani hadadde sai a kira 08137482786.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: