Sunday, 21 July 2019
Innalillahi : Biyu Daga Cikin shirya finafinai A kannywood sun Samu Hatsari

Home Innalillahi : Biyu Daga Cikin shirya finafinai A kannywood sun Samu Hatsari
Ku Tura A Social Media


A yau ne munka samu labarin abinda ya faru da wasu manya manyan masu shirya fina finai a masana'antar kannywood sunka samu wani iftila'i na hatsari wanda muna jajantamusu da kuma rokon Allah ya kiyaye gaba.

Hausaloaded ta samu cewa :A dazu da safe Allah ya jarabci biyu daga cikin masu shirya Finafinan Hausa Usman Mu'azu, da Abba Miko Yakasai da Hatsarin Mota a daidai garin Daka-Tsalle a hanyar su ta zuwa Abuja daga Kano. Sai dai a cikin su babu wanda ya rasa ran sa, sai dai raunuka da suka samu a jikin su, wanda a yanzu haka suna Asibitin Malam Aminu Kano domin ci gaba da duba lafiyar su. #kannywoodexclusive

Share this


Author: verified_user

0 Comments: