Tuesday, 9 July 2019
Gaskiya Ta Fara Bayyana Bayan Binchiken Da Hukumomi Suka Fara Kan Rikichin Hanan Da Sa'eed (Hotuna)

Home Gaskiya Ta Fara Bayyana Bayan Binchiken Da Hukumomi Suka Fara Kan Rikichin Hanan Da Sa'eed (Hotuna)
Ku Tura A Social Media


   Bayan hujjoji da mijin malama Hanan yace yanada su chiki harda hotuna masu motsi, mal Sa'eed yace akwai wasu lokuta yakanji tana waya a chikin bayan gida (toilet) ko kuma ta shiga madafa (kitchen) kuma bata taba amincewa tayi wayar a gaban sa.

Wani lokachi wayar matar tasa kirar aipon (iPhone ) ta matsala sai ta rokeshi cewa yakai a gyara mata, bayan ya isa wurin gyaran anan jihar kanon sai masu gyara suka bukachi a bude waya tunda akwai lambobin sirri na bude waya (PASSWORD, PIN CODE OR PATTERN) da aka saka a wayar. Nan take sa'eed ya kirata a karamar wayar dake hannun ta yace yaya ake bude wayar, tace mar abu kaza zakayi ko zaka saka sai wayar ta bud'u.

Bayan angama gyara Sa'eed ya bude wayar tunda yasan yadda ake budewa, sannan yashiga irin hirar da takeyi a twitter da sauran kafafen sadarwa don ganin me take yi haka. Sai yaga yadda take hirar banza da mutane musamman wani gaye mai suna BAFFAH wanda tsohon saurayin ta ne. Dawowar sa gida keda wuya sai yace mata menene wannan haka kike? Nan take ta tsuguna tabashi hakuri kuma tadau alkawalin ba zata sake aikata hakan ba. Amma Hanan.

Sa'eed yace aje a duba twitter din Hanan za'a ga ire iren hirar da takeyi ko abubuwan da ake tura mata itama take turawa wa wasu mazan. Bayan binchike na hukumomi akan shafin kafar sadarwa ta tuita din hanan da akayi ne sai aka gano yadda wanchan Baffan yake turo mata bidiyo ko hutuna na batsa (blue film) ita kuma take daukar wasu abubuwa take tura masa.

 Wasu abubuwan bazai yiwu ayi screen shot din su ba saboda munin su da kuma rage yawan nuna al'aura. Amma idan kadubi hotunan kasa zakaga yadda aka gutsuro kadan daga chikin yadda abin ya kasance.

Idan baku manta ba, kwanaki nayi rubutu a wannan kafar ta fesbuk mai taken ( ABAR BINCHIKE TAYI AIKINTA BA TARE DA DAURA LAIFI KAN KOWA BA CHIKIN SU)

Sahal Mika'il Ibraheem Gar
09/07/2019.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: