Monday, 8 July 2019
Duniya Tazo Karshe : karanta yadda wannan kyakkyawar Budurwa Ta kashe Kanka

Home Duniya Tazo Karshe : karanta yadda wannan kyakkyawar Budurwa Ta kashe Kanka
Ku Tura A Social Media

A yau ranar litanin shafin Hausaloaded yayi kicibis da wani labari mai tayar da hankali a shafin instagram daga dandalin Jakadiyyar tonanasiri2 ta walafa a shafinta.

Ga martanin da sunka rubuta a hotunan

"Naji dadi Wllh kin burgeni da kika kashe kanki naji dadin hakan kinga sai ki tafi hawuya kuma addinin islam ya gaya mana duk wanda ya kashe kanshi da gangan to fa karya mayi tinanin wani abu kawai zai shiga naruu ne"

Inaso mai karatu ya tsaya ya karanta yadda chatting din wannan yarinya ya kasance da wani saurayi ko muna iya kyautata zato saurayinta ne.

Sai dai bayan fitar da wannan labari da yan mintuna kadan  majiyarmu tayi magana da mr 1arewatv yace yarinyar kamar bata mutu ba depression ne ta samu.
Muna fatan Allah ya bata lafiya amen
Share this


Author: verified_user

0 Comments: