Thursday, 25 July 2019
Dr.Isa Ali Pantami Ba Ruku'u Ba, Ko Sujjadah Sanatoci Sukace Kayi, To Kayi Muna Tare Da Kai

Home Dr.Isa Ali Pantami Ba Ruku'u Ba, Ko Sujjadah Sanatoci Sukace Kayi, To Kayi Muna Tare Da Kai
Ku Tura A Social Media

(مَن كَفَرَ بِٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ إِیمَـٰنِهِۦۤ إِلَّا مَنۡ أُكۡرِهَ وَقَلۡبُهُۥ مُطۡمَىِٕنُّۢ بِٱلۡإِیمَـٰنِ وَلَـٰكِن مَّن شَرَحَ بِٱلۡكُفۡرِ صَدۡرࣰا فَعَلَیۡهِمۡ غَضَبࣱ مِّنَ ٱللَّهِ وَلَهُمۡ عَذَابٌ عَظِیمࣱ)

Dr.Isa Ali Pantami ka dauki kanka tamkar lokacin da Kafirai suka tare ( Ammar Bin Yasir ) sukace masa sai ya gayi wasu kalamai na batanci wadan da zasu iya fitar dashi daga musulunci, sannan zasu sake shi.

Ba yadda Ammar Bin Yasir ya iya haka ya danne zuciyar sa yafurta wadan nan kalaman, amma a cikin zuciyar sa cike take da imani

Ammar Bin Yasir da yazo wajan Manzon Allah yana zubar da hawaye yana kuka, Sai Manzon Allah ( S.A.W ) yace dashi ko gobe suka kara tareka sukace ka mai maita to ka mai maita ..........

Dr.Pantami Idan Ka Shiga Majalissa Sukace Kayi Wannan risinawar to kayi

Domin zaka kawo gyara zaka tare mana wata kofar sharri ne.

DAGA
ABDULLAHI
NAGEGIME

Share this


Author: verified_user

0 Comments: