Sunday, 28 July 2019
Dongane da wasu matsalolin dake da alaka da shafar jinnu.

Home Dongane da wasu matsalolin dake da alaka da shafar jinnu.
Ku Tura A Social Media

Ko wanda yakeda da sihir.
Ko wanda yake da sammu.
Ko wanda yake da alaka tsafin maita.
Ko shafa na hakanan.
Ko wanda ya aura.
Ko mai sanya mugan mafalkai.
Ko mai hana barci.
Ko jinnul aashiq.

Shafar aljannu kowacce irin shafa daban daban, insha Allah muna farin cikin sanar daku cewa insha Allah, akwai sahihin magani da muka sami wanda zaa iya rabuwa dashi.

Kuma koda yakai shekara nawa, koda anfara fitar da rai, da kuma tsammanin samun waraka insha Allah  zaa samu waraka da iznin Allah, da kuma amincewar sa.

Koda matsalar ga macene ko kuma namiji, yaro ko babba.

Dafatan Allah taala yabamu dacewa Allahumma Ameen.

Rahamaniyya Islamic medicine and research Center Funtua katsina State

Share this


Author: verified_user

0 Comments: