Sunday, 7 July 2019
Domin Jinkirta Kawowa (Sex Delay) Ga Mazaje

Home Domin Jinkirta Kawowa (Sex Delay) Ga Mazaje
Ku Tura A Social Media


  Kwana biyu wasu zasu ce malam yana yawan kawo bayani game da maganin karfin mazakuta,kwarai haka ne domin itace sanadiyyar rabuwar Auren wasu majajen,wasu kuma tana jawo musu raini tsanin su da uwar gida.

Don haka ga wata sabuwa hanya mai sauki don jinkirya kawowa da wuri yayin saduwa.

ZAKA SAMO

1. Man Zaitun
2. Mai na shafawa amma Vaseline.


YADDA ZA'A HADA

Da farko zaka debi man Vaseline din kadan a dan wani abu haka,sai ka zuba man Zaitun kadan akai sai ka juya sosai sannan ka shafa shi a gaban ka minti 15 kafin kwanciya.

Me Bukatar Hadi na Musamman akan wannan Matsala zaaimana Magana a 08135404044, 08020738307  ko ta hanyar WhatsApp.

Farashinsa N6500. Zamu aikoma har jiharka ta hannun direbobi,  zaka sallamesu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: