Friday, 5 July 2019
Bello Muhammad Bello Ya cika Alkawarin Aski Da Yayi Idan Buhari Yaci Zabe

Home Bello Muhammad Bello Ya cika Alkawarin Aski Da Yayi Idan Buhari Yaci Zabe
Ku Tura A Social Media

A yau mun yi karo da wani babban labari daga masana'antar shirya fina finai hausa ta kannywood wanda jarumi bello Muhammad Bello ya dauki alkawali cewa idan buhari yace zabe karo na biyu zai aske sumarsa.

Kyau alkawali cikawa yau kam alkawali yacika ga bayyaninsa mun dauko muku kai tsaye daga shafinsa na instagram.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: