Wednesday, 24 July 2019
AUDIO & VIDEO : Aminu Alan Waka - Miftahul Fuhuhati 1

Home AUDIO & VIDEO : Aminu Alan Waka - Miftahul Fuhuhati 1
Ku Tura A Social MediaWannan waka MIFTAHUL FUTUHATI Zata cigaba da zuwa ta wannan tsanin na Taskar Alan waka Youtube. A wannan gabar mun yi shimfida ne kadaitaka ta Ubangijin halitta da tabbatar da Imani da Allah da dukkan abinda ya saukar na daga lityafansa da mala'ikunsa da yarda da kaddara da ranar Alkiyama yarda Annabi SAW ya bamu labari cikin Kur'ani da Sunna. Yanzu kuma zamu dora akan tarihin haihuwa manzon Allah SAW. Ya zuwa tasawarsa matsayin makiyayi mai kiwo zuwa Fatauchi.

Ga bidiyon nan zaku kalla kai tsaye daga channel din  MawakinGa masu bukatar Audio wakar ta nan


Share this


Author: verified_user

0 Comments: