Monday, 22 July 2019
Ashe Sojan Da Ya Tsinci Dala Dubu 37 ₦15M A Filin Jirgin Saman Kano Ya Mayarwa Mai Shi Tsohon Dan Agajin Izala Ne?

Home Ashe Sojan Da Ya Tsinci Dala Dubu 37 ₦15M A Filin Jirgin Saman Kano Ya Mayarwa Mai Shi Tsohon Dan Agajin Izala Ne?
Ku Tura A Social Media

Ustaz Bashir Umar dan agajin Maiha jihar Adamawa JIBWIS NHQ JOS, wanda ya tsinci kudi £37,00) kimanin naira miliyan shabiyar da dubu hamsin da tara (15,059,00) a filin jirgin saman Kano kuma ya mayar wa mai shi.Allah ya saka masa da alkairi ya kara rufin asiri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: