Saturday, 27 July 2019
An kamalla Gasar Wakar JINI DAYA Ta Nura M Inuwa Ga Yadda Ankayi

Home An kamalla Gasar Wakar JINI DAYA Ta Nura M Inuwa Ga Yadda Ankayi
Ku Tura A Social Media


 Alhamdulillah! Gasar wakar film din JINI DAYA ta kammala kuma an bayyana sakamako bayan tantancewa da alkalan gasar suka zauna sukayi a cikin tsanaki.Yanzu duk mun San group din da suka zo na daya,na biyu harda na uku,ko da dai ansha tataburza kafin a ware group din daya samu gurbi na ukun. Muna karawa wadanda suka shiga gasar godiya da wadanda suka so shiga amma basu samu damar yin hakan ba,harma da wadanda suka bibiyi gasar har zuwa karshe.Muna yiwa groups din da sukayi nasara murna,kuma muna mai farin cikin sheda musu cewa zamu kasance tare dasu insha Allah a ranar litinin mai zuwa (22/07/2019) dan cika musu alkawarin da muka dauka.Sannan group din da sukazo na hudu ma zamu basu kyauta ta musamman dan namijin kokarin da sukayi,kuma sauran wadanda suka shiga gasarma zamu gana dasu dan kara dankon zumunci.ABNUR ENTERTAINMENT na kara alfari daku baki daya.MUNGODE!!!MUNGODE!! MUNGODE!!! Zamu kawo muku biyun gasar tun daga na Daya har zuwa na ukku 1.Group din da yayi samu zuwa na farko (1 position) Shine Fahad Dance group.
2.Ga Waɗanda nayi nasara 2nd position
3.Ga Wadanda da zamu zuwa na ukku 3rd position.
Ga wani karin bayyani daga abdul amart mai kwashewa da yayi ta yadda sunka mika kyautar ga wadanda sunkayi nasara.

View this post on Instagram

Alhamdulillah! Kyaun alkawari dai cikawa!!kamar yadda mukayi alkawarin bada kyauta da kai ziyara ta musamman ga duk group din daya lashe gasar wakar JINI DAYA ta film din JINI DAYA na kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT, yanzu haka muna jihar Plateau (Jos) tare da group din da suka samu nasarar zuwa na daya a gasar dan sasu tasu kyautar hannu da hannu.Hakika munji dadin ganawa dasu matuka,kuma muna kara godiya ga masoyanmu baki daya,Allah ya bar zumunci Ameen. MUNGODE!!!MUNGODE!!MUNGODE@abnur_entertainment @realalinuhu @realaeshatsamiyya @@saddiqsanisaddiq @nura_m_inuwa @sadiq_mafiya @aminusbono @annur_h_abnur @kannywoodexclusive @kannywoodcelebrities @itz_salma_11 @real_habibu_villa @@fahad_dan_mama @balausher @official_hassan_sas @balajbadam @eadreas_k_k @m.klax @esmael_esee_boy @real_mujahid_m.soja
A post shared by Abdul Amart Muhammed (@abdulamart_mai_kwashewa) on

Share this


Author: verified_user

0 Comments: