Thursday, 27 June 2019
Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)

Home Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

gasar da akayi ta zaben wacce tafi kowa kyau a nigeria Wannan macen  da kuke gani mai suna aisha ahmad ita ce wacce ta wakichi kyawawan yammatan jihar kano a gasar zaben sarauniyar kyau ta qasa

Kafin ta samu damar kaiwa matakin kasa saida aka tantance ta a cikin mata sama da guda hamsin sannan ta zama zakarar da zata iya shiga matakin gasar na kasa
Wanda akayi a jihar lagos da kaduna

A yanzu aisha ahmad itace keda mukamin miss kano ma'ana wadda tafi kowacce mace kyau a jihar kano

Masu karatu ko me zaku iya cewa akan wannan rahoto sai munji daga gareku

Rahoto daga Shaikh Farouq Abdullahi TukuntawaShare this


Author: verified_user

0 Comments: