Sunday, 23 June 2019
VIDEO & AUDIO - Adam A Zango - Yar Gata

Home VIDEO & AUDIO - Adam A Zango - Yar Gata
Ku Tura A Social Media


Wannan wata waka ce wanda babban Jarumi kuma mawaki adam a zango ya fitar da Audio din ta kwanaki sai gashi kwatsam jiya ya fitar da bidiyo wannan waka a shafinsa na Youtube.
Wanda shine munka kawo muku wannan audio wannan waka domin kuyi downloading kuyi labarin yadda ya hadu da wata yarinya.


Wannan shine bidiyo wakar da munka dauko muku daga shafinsa.
Watch and share.Share this


Author: verified_user

0 Comments: