Friday, 28 June 2019
Rikici Ya Barke Tsakanin Jaruma Umma Shehu Da Jakadiyya Tonaasiri

Home Rikici Ya Barke Tsakanin Jaruma Umma Shehu Da Jakadiyya Tonaasiri
Ku Tura A Social Media

A kwanakin baya dai a shafin Jakadiyya tonasiri ta sanya bidiyon da aminu Shariff momo yayiwa umma shehu tambaya akan ana zuwa makaranta tace sosai kuwa sosai sai yayi mata tambaya wacece ta yi rainon munzon Allah s.a.w bayan mahaifiyarsa ta rasu amma sai kuji daga bakinta
Kuyi link wannan wajen domin kallon bidiyon


 wanda tambayar tun kwanan bayya abun baiyi dadi ba ,amma kuma ta fito tace abinda yayi mata ta yafemasa kwatsam sai gashi Jakadiyya tonasiri ta sanya wanda ya jawo martani jarumar.
Daga baya kuma sun sake sanya wani rubutu akan ummashehu


Share this


Author: verified_user

0 Comments: