Wednesday, 12 June 2019
Ni Sa'ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa

Home Ni Sa'ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa
Ku Tura A Social Media

Bayan saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda da dama daga cikin masoyanta suka ta yabawa da kyawun da ta yi, wani ya cewa Hadiza Gabon ta yi kyau amma ta tsufa. Hadizar ta bashi amsar da ta dauki hankali. Inda ta ce masa "Ni sa'ar mahaifiyarka ce".

Share this


Author: verified_user

0 Comments: