Labarai

Na daina film saboda ina son tsare imani na da musulunci na ___Yar India Zaira Wasim

Shahararriyar yar wasar film din india (Bollywood) Zaifa Wasim tace ta daina harkar film saboda yaci karo da addinin musuluncinta sannna yana taba imaninta da mahalicinta.
Wasim wacce taci kyautar gwarzon shekara a film dinta na farko ‘Dangal’.

Wasim yar shekara 18 tayi shekara biyar tana film amman tace daga baya taga ya kamata ta daina harkar son yana taba mutuncinta da imaninta.

Duk da yake wasu zasuga kamar ina farin ciki ganina a film amman ba haka abin yake ba. Farin ciki ne da bakin ciki a tare don gaskiya film yama taba min mutunci da imanina wanda haka ya zama dole na daina harkar. Cewar Zara a shafinta na Facebook
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?