Monday, 24 June 2019
MUSIC : Saniyo M Inuwa - Ayi haka yammata

Home MUSIC : Saniyo M Inuwa - Ayi haka yammata
Ku Tura A Social Media


A Yau munzo muku da sabuwa waka fasihin mawakin nan wato saniyo m inuwa da sabuwa wakar mai suna "Ayi Haka yammata".

Wanda a gaskiya wakar tayi dadi dadi sosai bari na dan tsakaito muku kadan daga cikin baitocin wakar.

=> Taro in yayi kyauwo ta wajen akwai mata.
=> Lokacin bako ne yana koma ,naga yammata sai ku taka rawa.
=> Kasuwa in kaje sai ga yammata
=> Gida in baida kyau to ciki  ba yanmata.
=> Ku kida da waka bana yi a wuri in va yanmata.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: